102) Sūrat At-Takāthur

Printed format

102) سُورَة التَّكَاثُر

'Alhākumu At-Takāthuru َ102-001 Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku). أَلْهَاكُمُ التَّكَاثُرُ
Ĥattá Zurtumu Al-Maqābira َ102-002 Har kuka ziyarci kaburbura. حَتَّى زُرْتُمُ الْمَقَابِرَ
Kallā Sawfa Ta`lamūna َ102-003 A'aha! (Nan gaba) zã ku sani. كَلاَّ سَوْفَ تَعْلَمُونَ
Thumma Kallā Sawfa Ta`lamūna َ102-004 Sa'an nan, tabbas, zã ku sani. ثُمَّ كَلاَّ سَوْفَ تَعْلَمُونَ
Kallā Law Ta`lamūna `Ilma Al-Yaqīni َ102-005 Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni. كَلاَّ لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ الْيَقِينِ
Latarawunna Al-Jaĥīma َ102-006 Lalle ne da kuna ganin Jahĩm. لَتَرَوُنَّ الْجَحِيمَ
Thumma Latarawunnahā `Ayna Al-Yaqīni َ102-007 Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane. ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ الْيَقِينِ
Thumma Latus'alunna Yawma'idhin `Ani An-Na`īmi َ102-008 Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku). ثُمَّ لَتُسْأَلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ النَّعِيمِ
Next Sūrah