103) Sūrat Al-`Aşr

Printed format

103) سُورَة العَصر

Wa Al-`Aşri َ103-001 Ina rantsuwa da zãmani. وَالْعَصْرِ
'Inna Al-'Insāna Lafī Khusrin َ103-002 Lalle ne mutum yana a cikin hasara. إِنَّ الإِنسَانَ لَفِي خُسْر ٍ
'Illā Al-Ladhīna 'Āmanū Wa `Amilū Aş-Şāliĥāti Wa Tawāşaw Bil-Ĥaqqi Wa Tawāşaw Biş-Şabri َ103-003 Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara). إِلاَّ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ
Next Sūrah