101) Sūrat Al-Qāri`ah

Printed format

101) سُورَة الْقَارِعَه

Al-Qāri`ahu َ101-001 Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)! الْقَارِعَةُ
Al-Qāri`ahu َ101-002 Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa? مَا الْقَارِعَةُ
Wa Mā 'Adrāka Mā Al-Qāri`ahu َ101-003 Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa? وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْقَارِعَةُ
Yawma Yakūnu An-Nāsu Kālfarāshi Al-Mabthūthi َ101-004 Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa. يَوْمَ يَكُونُ النَّاسُ كَالْفَرَاشِ الْمَبْثُوثِ
Wa Takūnu Al-Jibālu Kāl`ihni Al-Manshi َ101-005 Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe. وَتَكُونُ الْجِبَالُ كَالْعِهْنِ الْمَنفُوشِ
Fa'ammā Man Thaqulat Mawāzīnuhu َ101-006 To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi. فَأَمَّا مَنْ ثَقُلَتْ مَوَازِينُهُ
Fahuwa Fī `Īshatin Rāđiyahin َ101-007 To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda. فَهُوَ فِي عِيشَة ٍ رَاضِيَة ٍ
Wa 'Ammā Man Khaffat Mawāzīnuhu َ101-008 Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi). وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَازِينُهُ
Fa'ummuhu Hāwiyahun َ101-009 To, uwarsa Hãwiya ce. فَأُمُّه ُُ هَاوِيَة ٌ
Wa Mā 'Adrāka Mā Hiyah َ101-010 Kuma me ya sanar da kai mece ce ita? وَمَا أَدْرَاكَ مَا هِيَهْ
Nārun Ĥāmiyahun َ101-011 Wata wuta ce mai zafi. نَارٌ حَامِيَة ٌ
Next Sūrah