87) Sūrat Al-'`lá

Printed format

87) سُورَة الأعلَى

Sabbiĥi Asma Rabbika Al-'A`lá َ087-001 Ka tsarkake sũnan Ubangijinka Mafi ɗaukaka. سَبِّحِ اسْمَ رَبِّكَ الأَعْلَى
Al-Ladhī Khalaqa Fasawwá َ087-002 Wanda Yã yi halitta sa'an nan Ya daidaita abin halittar. الَّذِي خَلَقَ فَسَوَّى
Wa Al-Ladhī Qaddara Fahadá َ087-003 Kuma Wanda Ya ƙaddara (abin da Ya so) sannan Ya shiryar,(da mutum ga hanyar alhẽri da ta sharri). وَالَّذِي قَدَّرَ فَهَدَى
Wa Al-Ladhī 'Akhraja Al-Mar`á َ087-004 Kuma Wanda Ya fitar da makiyãyã. وَالَّذِي أَخْرَجَ الْمَرْعَى
Faja`alahu Ghuthā'an 'Aĥwá َ087-005 Sa'an nan Ya mayar da ita ƙeƙasassa, baƙa. فَجَعَلَه ُُ غُثَاءً أَحْوَى
Sanuqri'uka Falā Tan َ087-006 Za mu karantar da kai (Alƙur'ãni) sabõda haka bã zã ka mantã (shi) ba. سَنُقْرِئُكَ فَلاَ تَنسَى
'Illā Mā Shā'a Al-Lahu  ۚ  'Innahu Ya`lamu Al-Jahra Wa Mā Yakh َ087-007 Fãce abin da Allah Ya so, lalle ne Shi (Allah) Ya san bayyane da abin da yake bõye. إِلاَّ مَا شَاءَ اللَّهُ  ۚ  إِنَّه ُُ يَعْلَمُ الْجَهْرَ وَمَا يَخْفَى
Wa Nuyassiruka Lilyusrá َ087-008 Kuma za Mu sauƙaƙe maka (al'amari) zuwa ga (Shari'a) mai sauƙi. وَنُيَسِّرُكَ لِلْيُسْرَى
Fadhakkir 'In Nafa`ati Adh-Dhikrá َ087-009 Sabõda baka, ka tunãtar, idan tunatarwa zã ta yi amfãni. فَذَكِّرْ إِنْ نَفَعَتِ الذِّكْرَى
Sayadhdhakkaru Man Yakhshá َ087-010 Wanda yake tsõron (Allah) Zai tuna. سَيَذَّكَّرُ مَنْ يَخْشَى
Wa Yatajannabuhā Al-'Ash َ087-011 Kuma shaƙiyyi, zai nisanceta, وَيَتَجَنَّبُهَا الأَشْقَى
Al-Ladhī Yaşlá An-Nāra Al-Kub َ087-012 Wanda zai shiga wutar da tã fi girma. الَّذِي يَصْلَى النَّارَ الْكُبْرَى
Thumma Lā Yamūtu Fīhā Wa Lā Yaĥyā َ087-013 Sa'an nan bã zai mutu ba a cikinta, kuma bã zai rãyu ba. ثُمَّ لاَ يَمُوتُ فِيهَا وَلاَ يَحْيَا
Qad 'Aflaĥa Man Tazakká َ087-014 Lalle ne wanda ya tsarkaka (da ĩmãni) yã sãmu babban rabo. قَدْ أَفْلَحَ مَنْ تَزَكَّى
Wa Dhakara Asma Rabbihi Faşallá َ087-015 Kuma ya ambaci sũnan Ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla. وَذَكَرَ اسْمَ رَبِّه ِِ فَصَلَّى
Bal Tu'uthirūna Al-Ĥayāata Ad-Dun َ087-016 Ba haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya. بَلْ تُؤْثِرُونَ الْحَيَاةَ الدُّنْيَا
Wa Al-'Ākhiratu Khayrun Wa 'Ab َ087-017 Alhãli Lãhira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa. وَالآخِرَةُ خَيْر ٌ وَأَبْقَى
'Inna Hādhā Lafī Aş-Şuĥufi Al-'Ū َ087-018 Lalle ne, wannan yanã a cikin littafan farko. إِنَّ هَذَا لَفِي الصُّحُفِ الأُولَى
Şuĥufi 'Ibrāhīma Wa Mūsá َ087-019 Littaffan Ibrãhĩm da Mũsã. صُحُفِ إِبْرَاهِيمَ وَمُوسَى
Next Sūrah