112) Sūrat Al-'Ikhlāş

Printed format

112) سُورَة الإخلَاص

Qul Huwa Al-Lahu 'Aĥadun َ112-001 Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَد ٌ
Alllahu Aş-Şamadu َ112-002 "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." اللَّهُ الصَّمَدُ
Lam Yalid Wa Lam Yūlad َ112-003 "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ
Walam Yakun Lahu Kufuwan 'Aĥadun َ112-004 "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi." وَلَمْ يَكُنْ لَه ُُ كُفُواً أَحَد ٌ
Next Sūrah