110) Sūrat An-Naşr

Printed format

110) سُورَة النَّصر

'Idhā Jā'a Naşru Al-Lahi Wa Al-Fatĥu َ110-001 Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara. إِذَا جَاءَ نَصْرُ اللَّهِ وَالْفَتْحُ
Wa Ra'ayta An-Nāsa Yadkhulūna Fī Dīni Al-Lahi 'Afwājāan َ110-002 Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya. وَرَأَيْتَ النَّاسَ يَدْخُلُونَ فِي دِينِ اللَّهِ أَفْوَاجا ً
Fasabbiĥ Biĥamdi Rabbika Wa Astaghfirhu 'Innahu Kāna Tawwābāan َ110-003 To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne. فَسَبِّحْ بِحَمْدِ رَبِّكَ وَاسْتَغْفِرْهُ إِنَّه ُُ كَانَ تَوَّابا ً
Next Sūrah