54) Sūrat Al-Qamar

Printed format

54) سُورَة القَمَر

Aqtarabati As-Sā`atu Wa Anshaqqa Al-Qamaru َ054-001 Sã'a ta yi kusa, kuma wata ya tsãge. اقْتَرَبَتِ السَّاعَةُ وَانْشَقَّ الْقَمَرُ
Wa 'In Yaraw 'Āyatan Yu`riđū Wa Yaqūlū Siĥrun Mustamirrun َ054-002 Kuma idan sun ga wata ãyã, sai su juya baya su ce: "Sihiri ne mai dõgẽwa!" وَإِنْ يَرَوْا آيَة ً يُعْرِضُوا وَيَقُولُوا سِحْر ٌ مُسْتَمِرّ ٌ
Wa Kadhdhabū Wa Attaba`ū 'Ahwā'ahum  ۚ  Wa Kullu 'Amrin Mustaqirrun َ054-003 Kuma suka ƙaryata, kuma suka bi son zũciyarsu, alhãli kuwa kõwane al'amari (wanda suke son su tũre daga Annabi) an tabbatar da shi. وَكَذَّبُوا وَاتَّبَعُوا أَهْوَاءَهُمْ  ۚ  وَكُلُّ أَمْر ٍ مُسْتَقِرّ ٌ
Wa Laqad Jā'ahum Mina Al-'Anbā'i Mā Fīhi Muzdajarun َ054-004 Kuma lalle, abin da yake akwai tsãwatarwa a cikinsa na lãbãraiya zo musu. وَلَقَدْ جَاءَهُمْ مِنَ الأَنْبَاءِ مَا فِيه ِِ مُزْدَجَر ٌ
Ĥikmatun Bālighatun  ۖ  Famā Tughni An-Nudhuru َ054-005 Hikima cikakka! Sai dai abũbuwan gargaɗi bã su amfãni. حِكْمَة ٌ بَالِغَة ٌ  ۖ  فَمَا تُغْنِ النُّذُرُ
Fatawalla `Anhum  ۘ  Yawma Yad`u Ad-Dā`i 'Ilá Shay'in Nukurin َ054-006 Sabõda haka, ka bar su! Rãnar da mai kiran zai yi kira zuwa ga wani abu abin ƙyama. فَتَوَلَّ عَنْهُمْ  ۘ  يَوْمَ يَدْعُ الدَّاعِ إِلَى شَيْء ٍ نُكُر ٍ
Khushsha`āan 'Abşāruhum Yakhrujūna Mina Al-'Ajthi Ka'annahum Jarādun Muntashirun َ054-007 ¡asƙantattu ga idanunsu zã su fito daga kaburburansu, kamar dai sũ fãri ne waɗandasuka wãtse. خُشَّعاً أَبْصَارُهُمْ يَخْرُجُونَ مِنَ الأَجْدَاثِ كَأَنَّهُمْ جَرَاد ٌ مُنتَشِر ٌ
Muhţi`īna 'Ilá Ad-Dā`i  ۖ  Yaqūlu Al-Kāfirūna Hādhā Yawmun `Asirun َ054-008 Sunã gaggãwar tafiya zuwa ga mai kiran, kãfirai na cẽwa, "Wannan yini ne mai wuya!" مُهْطِعِينَ إِلَى الدَّاعِ  ۖ  يَقُولُ الْكَافِرُونَ هَذَا يَوْمٌ عَسِر ٌ
Kadhdhabat Qablahum Qawmu Nūĥin Fakadhdhabū `Abdanā Wa Qālū Majnūnun Wa Azdujira َ054-009 Mutãnen Nũhu sun ƙaryata, a gabãninsu, sai suka ƙaryata BawanMu, kuma suka ce: "Shi mahaukaci ne." Kuma aka tsãwace shi. كَذَّبَتْ قَبْلَهُمْ قَوْمُ نُوح ٍ فَكَذَّبُوا عَبْدَنَا وَقَالُوا مَجْنُون ٌ وَازْدُجِرَ
Fada`ā Rabbahu 'Annī Maghlūbunntaşir َ054-010 Sabõda haka, ya kira Ubangijinsa (ya ce), "Lalle nĩ, an rinjãye ni, sai Ka yi taimako." فَدَعَا رَبَّهُ~ُ أَنِّي مَغْلُوب ٌ فَانْتَصِرْ
Fafataĥnā 'Abwāba As-Samā'i Bimā'in Munhamirin َ054-011 Sai Muka bũɗe kõfõfin sama da ruwa mai zuba. فَفَتَحْنَا أَبْوَابَ السَّمَاءِ بِمَاء ٍ مُنْهَمِر ٍ
Wa Fajjarnā Al-'Arđa `Uyūnāan Fāltaqá Al-Mā'u `Alá 'Amrin Qad Qudira َ054-012 Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙasã ta zama idãnun ruwa, daɗa ruwa ya haɗu a kan wani umurni da aka riga aka ƙaddara shi. وَفَجَّرْنَا الأَرْضَ عُيُونا ً فَالْتَقَى الْمَاءُ عَلَى أَمْر ٍ قَدْ قُدِرَ
Wa Ĥamalnāhu `Alá Dhāti 'Alwāĥin Wa Dusurin َ054-013 Kuma Muka ɗauke Nũhu a kan (jirgi) na alluna da ƙũsõshi. وَحَمَلْنَاه ُُ عَلَى ذَاتِ أَلْوَاح ٍ وَدُسُر ٍ
Tajrī Bi'a`yuninā Jazā'an Liman Kāna Kufira َ054-014 Tanã gudãna, a kan idãnunMu, dõmin sakamako ga wanda aka yi wa kãfircin. تَجْرِي بِأَعْيُنِنَا جَزَاء ً لِمَنْ كَانَ كُفِرَ
Wa Laqad Taraknāhā 'Āyatan Fahal Min Muddakirin َ054-015 Kuma lalle, Mun bar ta ta zama ãyã. To, Shin, akwai mai tunãni وَلَقَدْ تَرَكْنَاهَا آيَة ً فَهَلْ مِنْ مُدَّكِر ٍ
Fakayfa Kāna `Adhābī Wa Nudhuri َ054-016 To, yãyã azãbãTa take da gargaɗiNa? فَكَيْفَ كَانَ عَذَابِي وَنُذُرِ
Wa Laqad Yassarnā Al-Qur'āna Lildhdhikri Fahal Min Muddakirin َ054-017 Kuma lalle ne, haƙĩkƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur'ãni, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa? وَلَقَدْ يَسَّرْنَا الْقُرْآنَ لِلذِّكْرِ فَهَلْ مِنْ مُدَّكِر ٍ
Kadhdhabat `Ādun Fakayfa Kāna `Adhābī Wa Nudhuri َ054-018 Ãdãwa sun ƙaryata, to, yãya azãbãTa take, da gargaɗiNa? كَذَّبَتْ عَاد ٌ فَكَيْفَ كَانَ عَذَابِي وَنُذُرِ
'Innā 'Arsalnā `Alayhim Rīĥāan Şarşarāan Fī Yawmi Naĥsin Mustamirrin َ054-019 Lalle Mũ, Mun aika da iska mai tsananin sauti a kansu, a cikin wani yinin nahĩsa mai dõgẽwa. إِنَّا أَرْسَلْنَا عَلَيْهِمْ رِيحا ً صَرْصَرا ً فِي يَوْمِ نَحْس ٍ مُسْتَمِرّ ٍ
Tanzi`u An-Nāsa Ka'annahum 'A`jāzu Nakhlin Munqa`irin َ054-020 Tanã fizgar mutãne kamar dai sũ kututturan dabĩno tumɓukakku ne. تَنزِعُ النَّاسَ كَأَنَّهُمْ أَعْجَازُ نَخْل ٍ مُنْقَعِر ٍ
Fakayfa Kāna `Adhābī Wa Nudhuri َ054-021 To, yãya azãbãTa take da gargaɗiNa? فَكَيْفَ كَانَ عَذَابِي وَنُذُرِ
Wa Laqad Yassarnā Al-Qur'āna Lildhdhikri Fahal Min Muddakirin َ054-022 Kuma lalle ne, haƙiƙa Mun sauƙaƙe Alƙur'ani, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa? وَلَقَدْ يَسَّرْنَا الْقُرْآنَ لِلذِّكْرِ فَهَلْ مِنْ مُدَّكِر ٍ
Kadhdhabat Thamūdu Bin-Nudhuri َ054-023 Samũdãwa sun ƙaryata game da gargaɗin. كَذَّبَتْ ثَمُودُ بِالنُّذُرِ
Faqālū 'Abasharāan Minnā Wāĥidāan Nattabi`uhu 'Innā 'Idhāan Lafī Đalālin Wa Su`urin َ054-024 Sai suka ce: "Wani mutum daga cikinmu, shi kaɗai, wai mu bĩ shi! Lalle mũ a lõkacin, haƙĩƙa mun shiga wata ɓata da haukã. فَقَالُوا أَبَشَرا ً مِنَّا وَاحِدا ً نَتَّبِعُهُ~ُ إِنَّا إِذا ً لَفِي ضَلاَل ٍ وَسُعُر ٍ
'A'uulqiya Adh-Dhikru `Alayhi Min Bayninā Bal Huwa Kadhdhābun 'Ashirun َ054-025 "Shin, an jẽfa masa Manzancin ne, a tsakãninmu? Ã'a, shĩ dai gawurtaccen maƙaryaci ne mai girman kai!" أَؤُلْقِيَ الذِّكْرُ عَلَيْهِ مِنْ بَيْنِنَا بَلْ هُوَ كَذَّابٌ أَشِر ٌ
Saya`lamūna Ghadāan Mani Al-Kadhdhābu Al-'Ashiru َ054-026 Zã su sani a gõbe, wãne ne gawurtaccen mai ƙaryar, mai girman kan? سَيَعْلَمُونَ غَدا ً مَنِ الْكَذَّابُ الأَشِرُ
'Innā Mursilū An-Nāqati Fitnatan Lahum Fārtaqibhum Wa Aşţabir َ054-027 Lalle Mũ, mãsu aikãwa da rãƙumar ne, ta zame musu fitina, sai ka tsare su da kallo, kuma ka yi haƙuri. إِنَّا مُرْسِلُو النَّاقَةِ فِتْنَة ً لَهُمْ فَارْتَقِبْهُمْ وَاصْطَبِرْ
Wa Nabbi'hum 'Anna Al-Mā'a Qismatun Baynahum  ۖ  Kullu Shirbin Muĥtađarun َ054-028 Kuma ka bã su lãbãri cẽwa ruwa rababbe ne a tsakãninsu (da rãƙumar), kõwane sha, mai shi yanã halartar sa. وَنَبِّئْهُمْ أَنَّ الْمَاءَ قِسْمَة ٌ بَيْنَهُمْ  ۖ  كُلُّ شِرْب ٍ مُحْتَضَر ٌ
Fanādaw Şāĥibahum Fata`āţá Fa`aqara َ054-029 Sai suka kira abokinsu, sai ya karɓa, sa'an nan ya sõke ta, فَنَادَوْا صَاحِبَهُمْ فَتَعَاطَى فَعَقَرَ
Fakayfa Kāna `Adhābī Wa Nudhuri َ054-030 To, yãya azãbaTa take da gargaɗiNa? فَكَيْفَ كَانَ عَذَابِي وَنُذُرِ
'Innā 'Arsalnā `Alayhim Şayĥatan Wāĥidatan Fakānū Kahashīmi Al-Muĥtažiri َ054-031 Lalle Mũ, Mun aika tsãwa guda a kansu, sai suka kasance kamar yãyin mai shinge. إِنَّا أَرْسَلْنَا عَلَيْهِمْ صَيْحَة ً وَاحِدَة ً فَكَانُوا كَهَشِيمِ الْمُحْتَظِرِ
Wa Laqad Yassarnā Al-Qur'āna Lildhdhikri Fahal Min Muddakirin َ054-032 Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur'ani, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa? وَلَقَدْ يَسَّرْنَا الْقُرْآنَ لِلذِّكْرِ فَهَلْ مِنْ مُدَّكِر ٍ
Kadhdhabat Qawmu Lūţin Bin-Nudhuri َ054-033 Mutãnen Lũɗu sun ƙaryata, game da gargaɗi. كَذَّبَتْ قَوْمُ لُوط ٍ بِالنُّذُرِ
'Innā 'Arsalnā `Alayhim Ĥāşibāan 'Illā 'Āla Lūţin  ۖ  Najjaynāhum Bisaĥarin َ054-034 Lalle Mun aika iskar tsakuwa a kansu, fãce mabiyan Lũɗu, Mun tsirar da su a lõkacin asuba. إِنَّا أَرْسَلْنَا عَلَيْهِمْ حَاصِبا ً إِلاَّ آلَ لُوط ٍ  ۖ  نَجَّيْنَاهُمْ بِسَحَر ٍ
Ni`matan Min `Indinā  ۚ  Kadhālika Najzī Man Shakara َ054-035 Sabõda wata ni'ima ta daga gare Mu. Kamar haka Muke sãka wa wanda ya gõde. نِعْمَة ً مِنْ عِنْدِنَا  ۚ  كَذَلِكَ نَجْزِي مَنْ شَكَرَ
Wa Laqad 'Andharahum Baţshatanā Fatamāraw Bin-Nudhuri َ054-036 Kuma lalle, haƙĩƙa, ya yi musu gargaɗin damƙarMu, sai suka yi musu game da gargaɗin. وَلَقَدْ أَنذَرَهُمْ بَطْشَتَنَا فَتَمَارَوْا بِالنُّذُرِ
Wa Laqad Rāwadūhu `An Đayfihi Faţamasnā 'A`yunahum Fadhūqū `Adhābī Wa Nudhuri َ054-037 Kuma lalle haƙĩƙa, su, sun nẽme shi ta wajen bãƙinsa, sai Muka shãfe idãnunsu. "To, ku ɗanɗani azãbaTa da gargaɗĩNa." وَلَقَدْ رَاوَدُوه ُُ عَنْ ضَيْفِه ِِ فَطَمَسْنَا أَعْيُنَهُمْ فَذُوقُوا عَذَابِي وَنُذُرِ
Wa Laqad Şabbaĥahum Bukratan `Adhābun Mustaqirrun َ054-038 Kuma lalle, haƙĩƙa, wata azãba matabbaciya tã wãye musu gari da yãƙi, tun da sãfe. وَلَقَدْ صَبَّحَهُمْ بُكْرَةً عَذَاب ٌ مُسْتَقِرّ ٌ
Fadhūqū `Adhābī Wa Nudhuri َ054-039 To, ku ɗanɗani azãbãTa da gargaɗĩNa. فَذُوقُوا عَذَابِي وَنُذُرِ
Wa Laqad Yassarnā Al-Qur'āna Lildhdhikri Fahal Min Muddakirin َ054-040 Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur,ani dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa? وَلَقَدْ يَسَّرْنَا الْقُرْآنَ لِلذِّكْرِ فَهَلْ مِنْ مُدَّكِر ٍ
Wa Laqad Jā'a 'Āla Fir`awna An-Nudhuru َ054-041 Kuma lalle, haƙĩƙa, gargaɗin ya jẽ wa mabiyan Fir'auna. وَلَقَدْ جَاءَ آلَ فِرْعَوْنَ النُّذُرُ
Kadhdhabū Bi'āyātinā Kullihā Fa'akhadhnāhum 'Akhdha `Azīzin Muqtadirin َ054-042 Sun ƙaryata game da ãyõyinMu, dukansu sai Muka kãma su, irin kãmun Mabuwãyi, Mai ĩkon yi. كَذَّبُوا بِآيَاتِنَا كُلِّهَا فَأَخَذْنَاهُمْ أَخْذَ عَزِيز ٍ مُقْتَدِر ٍ
'Akuffārukum Khayrun Min 'Ūla'ikum 'Am Lakum Barā'atun Az-Zuburi َ054-043 Shin, kãfiranku ne mafi alhẽri daga waɗancan, ko kuwa kunã da wata barã'a a cikin littattafai? أَكُفَّارُكُمْ خَيْر ٌ مِنْ أُوْلَئِكُمْ أَمْ لَكُمْ بَرَاءَة ٌ فِي الزُّبُرِ
'Am Yaqūlūna Naĥnu Jamī`un Muntaşirun َ054-044 Kõ zã su ce: "Mũ duka mãsu haɗa ƙarfi ne dõmin cin nasara?" أَمْ يَقُولُونَ نَحْنُ جَمِيع ٌ مُنْتَصِر ٌ
Sayuhzamu Al-Jam`u Wa Yuwallūna Ad-Dubura َ054-045 Zã a karya tãron, kuma su jũya bãya dõmin gudu. سَيُهْزَمُ الْجَمْعُ وَيُوَلُّونَ الدُّبُرَ
Bali As-Sā`atu Maw`iduhum Wa As-Sā`atu 'Ad/há Wa 'Amarru َ054-046 Ã'a, Sã'a ita cẽ lõkacin wa'adinsu, kuma Sã'ar tã fi tsananin masĩfa, kuma ta fiɗãci. بَلِ السَّاعَةُ مَوْعِدُهُمْ وَالسَّاعَةُ أَدْهَى وَأَمَرُّ
'Inna Al-Mujrimīna Fī Đalālin Wa Su`urin َ054-047 Lalle ne, mãsu laifi sunã a cikin ɓata da hauka. إِنَّ الْمُجْرِمِينَ فِي ضَلاَل ٍ وَسُعُر ٍ
Yawma Yusĥabūna Fī An-Nāri `Alá Wujūhihim Dhūqū Massa Saqara َ054-048 Rãnar da zã a jã su a cikin wuta a kan fuskõkinsu. "Ku ɗanɗani shãfar wutar Saƙar." يَوْمَ يُسْحَبُونَ فِي النَّارِ عَلَى وُجُوهِهِمْ ذُوقُوا مَسَّ سَقَرَ
'Innā Kulla Shay'in Khalaqnāhu Biqadarin َ054-049 Lalle Mũ, kõwane irin abu Mun halitta shi a kan tsãri. إِنَّا كُلَّ شَيْءٍ خَلَقْنَاه ُُ بِقَدَر ٍ
Wa Mā 'Amrunā 'Illā Wāĥidatun Kalamĥin Bil-Başari َ054-050 Kuma umurninMu bai zamo ba fãce da kalma ɗaya, kamar walƙãwar ido. وَمَا أَمْرُنَا إِلاَّ وَاحِدَة ٌ كَلَمْح ٍ بِالْبَصَرِ
Wa Laqad 'Ahlaknā 'Ashyā`akum Fahal Min Muddakirin َ054-051 Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun halaka irin gayyarku. To, shin, akwai mai tunãni? وَلَقَدْ أَهْلَكْنَا أَشْيَاعَكُمْ فَهَلْ مِنْ مُدَّكِر ٍ
Wa Kullu Shay'in Fa`alūhu Fī Az-Zuburi َ054-052 Kuma kõwane abu, da suka aikata shi, yanã a cikin littattafai. وَكُلُّ شَيْء ٍ فَعَلُوه ُُ فِي الزُّبُرِ
Wa Kullu Şaghīrin Wa Kabīrin Mustaţarun َ054-053 Kuma dukkan ƙarami da babba, rubutacce ne. وَكُلُّ صَغِير ٍ وَكَبِير ٍ مُسْتَطَر ٌ
'Inna Al-Muttaqīna Fī Jannātin Wa Naharin َ054-054 Lalle mãsu taƙawa sunã a cikin gidãjen Aljanna da kõguna. إِنَّ الْمُتَّقِينَ فِي جَنَّات ٍ وَنَهَر ٍ
Fī Maq`adi Şidqin `Inda Malīkin Muqtadirin َ054-055 A cikin mazaunin gaskiya, wurin Mai ikon yi, Mai iya zartaswa. فِي مَقْعَدِ صِدْقٍ عِنْدَ مَلِيك ٍ مُقْتَدِر ٍ
Next Sūrah