31) Sūrat Luqn

Printed format

31) سُورَة لُقْمَان

'Alif-Lām-Mīm َ031-001 A. L̃. M̃. أَلِف-لَام-مِيم
Tilka 'Āyātu Al-Kitābi Al-Ĥakīmi َ031-002 Waɗancan ãyõyin Littãfin ne mai hikima. تِلْكَ آيَاتُ الْكِتَابِ الْحَكِيمِ
Hudáan Wa Raĥmatan Lilmuĥsinīna َ031-003 Shiriya da rahama ne ga mãsu kyautatawa. هُدى ً وَرَحْمَة ً لِلْمُحْسِنِينَ
Al-Ladhīna Yuqīmūna Aş-Şalāata Wa Yu'utūna Az-Zakāata Wa Hum Bil-'Ākhirati Hum Yūqinūna َ031-004 Waɗanda ke tsai da salla kuma sunã ɓãyar da zakka kuma sũ, sunã yin ĩmãnin yaƙĩni, ga lãhira. الَّذِينَ يُقِيمُونَ الصَّلاَةَ وَيُؤْتُونَ الزَّكَاةَ وَهُمْ بِالآخِرَةِ هُمْ يُوقِنُونَ
'Ūlā'ika `Alá Hudáan Min Rabbihim  ۖ  Wa 'Ūlā'ika Humu Al-Mufliĥūna َ031-005 Waɗannan sunã a kan shiriya ta daga Ubangijinsu kuma waɗannan sũ ne mãsu babban rabo. أُوْلَائِكَ عَلَى هُدى ً مِنْ رَبِّهِمْ  ۖ  وَأُوْلَائِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ
Wa Mina An-Nāsi Man Yashtarī Lahwa Al-Ĥadīthi Liyuđilla `An Sabīli Al-Lahi Bighayri `Ilmin Wa Yattakhidhahā Huzuwan  ۚ  'Ūla'ika Lahum `Adhābun Muhīnun َ031-006 Kuma akwai daga cikin mutãne wanda ke sayen tãtsuniyõyi dõmin ya ɓatar da mutãne daga hanyar Allah, bã da wani ilmi ba, kuma ya riƙe ta abin izgili! Waɗancan sunã da wata azãba mai wulãkantãwa. وَمِنَ النَّاسِ مَنْ يَشْتَرِي لَهْوَ الْحَدِيثِ لِيُضِلَّ عَنْ سَبِيلِ اللَّهِ بِغَيْرِ عِلْم ٍ وَيَتَّخِذَهَا هُزُواً  ۚ  أُولَئِكَ لَهُمْ عَذَاب ٌ مُهِين ٌ
Wa 'Idhā Tutlá `Alayhi 'Āyātunā Wallá Mustakbirāan Ka'an Lam Yasma`hā Ka'anna Fī 'Udhunayhi Waqrāan Fabashshirhu  ۖ  Bi`adhābin 'Alīmin َ031-007 Kuma idan an karanta ãyõyinMu a gare shi, sai ya jũya bãya, yanã mai girman kai, kamar dai bai saurãre su ba kamar dai akwai wanĩ danni a kan kunnuwansa! To, ka yi masa bushãra da azãba mai raɗaɗi. وَإِذَا تُتْلَى عَلَيْهِ آيَاتُنَا وَلَّى مُسْتَكْبِرا ً كَأَنْ لَمْ يَسْمَعْهَا كَأَنَّ فِي أُذُنَيْهِ وَقْرا ً  ۖ  فَبَشِّرْهُ بِعَذَابٍ أَلِيم ٍ
'Inna Al-Ladhīna 'Āmanū Wa `Amilū Aş-Şāliĥāti Lahum Jannātu An-Na`īmi َ031-008 Lalle, waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen Aljannar ni'ima. إِنَّ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ لَهُمْ جَنَّاتُ النَّعِيمِ
Khālidīna Fīhā  ۖ  Wa`da Al-Lahi Ĥaqqāan  ۚ  Wa Huwa Al-`Azīzu Al-Ĥakīmu َ031-009 Sunã dawwama a cikinsu Allah Yã yi alkawarin, Ya tabbatar da shi. Kuma shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima. خَالِدِينَ فِيهَا  ۖ  وَعْدَ اللَّهِ حَقّا ً  ۚ  وَهُوَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ
Khalaqa As-Samāwāti Bighayri `Amadin Tarawnahā  ۖ  Wa 'Alqá Fī Al-'Arđi Rawāsiya 'An Tamīda Bikum Wa Baththa Fīhā Min Kulli Dābbatin  ۚ  Wa 'Anzalnā Mina As-Samā'i Mā'an Fa'anbatnā Fīhā Min Kulli Zawjin Karīmin َ031-010 (Allah) Ya halitta sammai, bã da ginshiƙi wanda kuke gani ba, kuma Yã jẽfa duwatsu mãsu kafuwa a cikin ƙasã, dõmin kada ta karkata da ku kuma Ya wãtsa daga kowanc irin dabba a cikinta, kuma Mun saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Muka tsirar a cikinta, daga kõwane nau'i biyu (nami; i da mace) mai ban sha'awa. خَلَقَ السَّمَاوَاتِ بِغَيْرِ عَمَد ٍ تَرَوْنَهَا  ۖ  وَأَلْقَى فِي الأَرْضِ رَوَاسِيَ أَنْ تَمِيدَ بِكُمْ وَبَثَّ فِيهَا مِنْ كُلِّ دَابَّة ٍ  ۚ  وَأَنزَلْنَا مِنَ السَّمَاءِ مَاء ً فَأَنْبَتْنَا فِيهَا مِنْ كُلِّ زَوْج ٍ كَرِيم ٍ
dhā Khalqu Al-Lahi Fa'arūnī Mādhā Khalaqa Al-Ladhīna Min Dūnihi  ۚ  Bali Až-Žālimūna Fī Đalālin Mubīnin َ031-011 Wannan shĩ ne halittar Allah. To ku nũna mini, "Mẽne ne waɗanan da ba Shi ba suka halitta? Ã'a, azzalumai sunã a cikin ɓata bayyananna." هَذَا خَلْقُ اللَّهِ فَأَرُونِي مَاذَا خَلَقَ الَّذِينَ مِنْ دُونِه ِِ  ۚ  بَلِ الظَّالِمُونَ فِي ضَلاَل ٍ مُبِين ٍ
Wa Laqad 'Ātaynā Luqmāna Al-Ĥikmata 'Ani Ashkur Lillahi  ۚ  Wa Man Yashkur Fa'innamā Yashkuru Linafsihi  ۖ  Wa Man Kafara Fa'inna Al-Laha Ghanīyun Ĥamīdun َ031-012 Kuma lalle haƙĩƙa Mun bai wa Luƙmãn hikima. (Muka ce masa) Ka gõde wa Allah, kuma wanda ya gõde, to yanã gõdẽwa ne dõmin kansa kawai kuma wanda ya kãfirta, to, lalle, Allah Mawadãci ne, Gõdadde. وَلَقَدْ آتَيْنَا لُقْمَانَ الْحِكْمَةَ أَنِ اشْكُرْ لِلَّهِ  ۚ  وَمَنْ يَشْكُرْ فَإِنَّمَا يَشْكُرُ لِنَفْسِه ِِ  ۖ  وَمَنْ كَفَرَ فَإِنَّ اللَّهَ غَنِيٌّ حَمِيد ٌ
Wa 'Idh Qāla Luqmānu Liābnihi Wa Huwa Ya`ižuhu Yā Bunayya Lā Tushrik Bil-Lahi  ۖ  'Inna Ash-Shirka Lažulmun `Ažīmun َ031-013 Kuma a lõkacin da Luƙmãn ya ce wa ɗansa, alhãli kuwa yanã yi masa wa'azi, "Yã ƙaramin ɗãna! Kada ka yi shirki game da Allah. Lalle shirki wani zãlunci ne mai girma." وَإِذْ قَالَ لُقْمَانُ لِابْنِه ِِ وَهُوَ يَعِظُه ُُ يَابُنَيَّ لاَ تُشْرِكْ بِاللَّهِ إِنَّ  ۖ  الشِّرْكَ لَظُلْمٌ عَظِيم ٌ
Wa Waşşaynā Al-'Insāna Biwālidayhi Ĥamalat/hu 'Ummuhu Wahnāan `Alá Wahnin Wa Fişāluhu Fī `Āmayni 'Ani Ashkur Lī Wa Liwālidayka 'Ilayya Al-Maşīru َ031-014 Kuma Mun yi wasiyya ga mutum game da mahaifansa biyu; uwarsa tã ɗauke shi a cikin rauni a kan wani rauni, kuma yãyensa a cikin shekaru biyu (Muka ce masa) "Ka gõde Mini da kuma mahaifanka biyu. Makõma zuwa gare Ni kawai take." وَوَصَّيْنَا الإِنسَانَ بِوَالِدَيْهِ حَمَلَتْهُ أُمُّه ُُ وَهْناً عَلَى وَهْن ٍ وَفِصَالُه ُُ فِي عَامَيْنِ أَنِ اشْكُرْ لِي وَلِوَالِدَيْكَ إِلَيَّ الْمَصِيرُ
Wa 'In Jāhadāka `Alá 'An Tushrika Bī Mā Laysa Laka Bihi `Ilmun Falā Tuţi`humā  ۖ  Wa Şāĥibhumā Fī Ad-Dunyā Ma`rūfāan  ۖ  Wa Attabi` Sabīla Man 'Anāba 'Ilayya  ۚ  Thumma 'Ilayya Marji`ukum Fa'unabbi'ukum Bimā Kuntum Ta`malūna َ031-015 "Kuma idan mahaifanka suka tsananta maka ga ka yi shirki game da Ni, ga abin da bã ka da ilmi gare shi, to, kada ka yi musu ɗã'a. Kuma ka abũce su a cikin dũniya gwargwadon sharĩ'a, kuma ka bi hanyar wanda ya mayar da al'amari zuwa gare Ni, sa'an nan zuwa gare Ni makõmarku take sa'an nan In bã ku lãbãri game da abin da kuka kasance kunã aikatãwa." وَإِنْ جَاهَدَاكَ عَلى أَنْ تُشْرِكَ بِي مَا لَيْسَ لَكَ بِه ِِ عِلْم ٌ فَلاَ تُطِعْهُمَا  ۖ  وَصَاحِبْهُمَا فِي الدُّنْيَا مَعْرُوفا ً  ۖ  وَاتَّبِعْ سَبِيلَ مَنْ أَنَابَ إِلَيَّ  ۚ  ثُمَّ إِلَيَّ مَرْجِعُكُمْ فَأُنَبِّئُكُمْ بِمَا كُنتُمْ تَعْمَلُونَ
Yā Bunayya 'Innahā 'In Takun Mithqāla Ĥabbatin Min Khardalin Fatakun Fī Şakhratin 'Aw Fī As-Samāwāti 'Aw Fī Al-'Arđi Ya'ti Bihā Al-Lahu  ۚ  'Inna Al-Laha Laţīfun Khabīrun َ031-016 "Yã ƙaramin ɗãna! Lalle ita idan gwargwadon ƙwãyar kõmayya ce ta kasance, to, ta kasance a cikin wani falalen dũtse, kõ a cikin sammai, kõ a cikin ƙasã, Allah zai kãwo ta Lalle Allah Mai tausasãwa ne, Masani." يَابُنَيَّ إِنَّهَا إِنْ تَكُنْ مِثْقَالَ حَبَّة ٍ مِنْ خَرْدَل ٍ فَتَكُنْ فِي صَخْرَةٍ أَوْ فِي السَّمَاوَاتِ أَوْ فِي الأَرْضِ يَأْتِ بِهَا اللَّهُ إِنَّ  ۚ  اللَّهَ لَطِيفٌ خَبِير ٌ
Yā Bunayya 'Aqimi Aş-Şalāata Wa 'Mur Bil-Ma`rūfi Wa Anha `Ani Al-Munkari Wa Aşbir `Alá Mā 'Aşābaka  ۖ  'Inna Dhālika Min `Azmi Al-'Umūri َ031-017 "Yã ƙaramin ɗãna! Ka tsai da salla, kuma ka yi umurni da abin da aka sani, kuma ka yi hani daga abin da ba a sani ba, kuma ka yi haƙuri a kan abin da ya sãme ka. Lalle, wancan yanã daga muhimman al'amura." يَابُنَيَّ أَقِمِ الصَّلاَةَ وَأْمُرْ بِالْمَعْرُوفِ وَانْهَ عَنِ الْمُنكَرِ وَاصْبِرْ عَلَى مَا أَصَابَكَ إِنَّ  ۖ  ذَلِكَ مِنْ عَزْمِ الأُمُورِ
Wa Lā Tuşa``ir Khaddaka Lilnnāsi Wa Lā Tamshi Fī Al-'Arđi Maraĥāan  ۖ  'Inna Al-Laha Lā Yuĥibbu Kulla Mukhtālin Fakhūrin َ031-018 "Kada ka karkatar da kundukukinka ga mutãne, kada ka yi tafiya a cikin ƙasã kanã mai nũna fãɗin rai. Lalle, Allah bã Ya son dukan mai tãƙama, mai alfahari." وَلاَ تُصَعِّرْ خَدَّكَ لِلنَّاسِ وَلاَ تَمْشِ فِي الأَرْضِ مَرَحا ً  ۖ  إِنَّ اللَّهَ لاَ يُحِبُّ كُلَّ مُخْتَال ٍ فَخُور ٍ
qşid Fī Mashyika Wa Aghđuđ Min Şawtika  ۚ  'Inna 'Ankara Al-'Aşwāti Laşawtu Al-Ĥamīri َ031-019 "Kuma ka tsakaita a tafiyarka, kuma ka runtse ga sautinka. Lalle mafi mũnin sautuka haƙĩƙa shĩ ne sautin jãkuna. " وَاقْصِدْ فِي مَشْيِكَ وَاغْضُضْ مِنْ صَوْتِكَ  ۚ  إِنَّ أَنكَرَ الأَصْوَاتِ لَصَوْتُ الْحَمِيرِ
'Alam Taraw 'Anna Al-Laha Sakhkhara Lakum Mā Fī As-Samāwāti Wa Mā Fī Al-'Arđi Wa 'Asbagha `Alaykum Ni`amahu Žāhiratan Wa Bāţinatan  ۗ  Wa Mina An-Nāsi Man Yujādilu Fī Al-Lahi Bighayri `Ilmin Wa Lā Hudáan Wa Lā Kitābin Munīrin َ031-020 Ashe, ba ku gani ba, cẽwa Allah Yã hõre muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasã, kuma Ya zuba ni'imõminsa a kanku, bayyanannu da ɓõyayyu? Kuma akwai daga mutãne wanda ke yin jidãli ga al'amarin Allah, bã da wani ilmi ba, kuma bã da wata shiriya ba, kumã ba da wani littãfi mai haskakãwa ba. أَلَمْ تَرَوْا أَنَّ اللَّهَ سَخَّرَ لَكُمْ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الأَرْضِ وَأَسْبَغَ عَلَيْكُمْ نِعَمَه ُُ ظَاهِرَة ً وَبَاطِنَة ً  ۗ  وَمِنَ النَّاسِ مَنْ يُجَادِلُ فِي اللَّهِ بِغَيْرِ عِلْم ٍ وَلاَ هُدى ً وَلاَ كِتَاب ٍ مُنِير ٍ
Wa 'Idhā Qīla Lahumu Attabi`ū Mā 'Anzala Al-Lahu Qālū Bal Nattabi`u Mā Wajadnā `Alayhi 'Ābā'anā  ۚ  'Awalaw Kāna Ash-Shayţānu Yad`ūhum 'Ilá `Adhābi As-Sa`īri َ031-021 Kuma idan aka ce musu, "Ku bi abin da Allah ya saukar," sai su ce: "Ã'a, munã bin abin da muka sãmi ubanninmu a kansa." shin kõ dã Shaiɗan nã kiran su ne zuwa ga azãbar sa'ir, وَإِذَا قِيلَ لَهُمُ اتَّبِعُوا مَا أَنزَلَ اللَّهُ قَالُوا بَلْ نَتَّبِعُ مَا وَجَدْنَا عَلَيْهِ آبَاءَنَا  ۚ  أَوَلَوْ كَانَ الشَّيْطَانُ يَدْعُوهُمْ إِلَى عَذَابِ السَّعِيرِ
Wa Man Yuslim Wajhahu 'Ilá Al-Lahi Wa Huwa Muĥsinun Faqadi Astamsaka Bil-`Urwati Al-Wuthqá Wa 'Ilá  ۗ  Al-Lahi `Āqibatu Al-'Umūri َ031-022 kuma wanda ya mĩka fuskarsa zuwa ga Allah, alhãli kuma yanã mai kyautatãwa, to, lalle ya yi riƙo ga igiya amintacciya. Kuma zuwa ga Allah ãƙibar al'amura take. وَمَنْ يُسْلِمْ وَجْهَهُ~ُ إِلَى اللَّهِ وَهُوَ مُحْسِن ٌ فَقَدِ اسْتَمْسَكَ بِالْعُرْوَةِ الْوُثْقَى  ۗ  وَإِلَى اللَّهِ عَاقِبَةُ الأُمُورِ
Wa Man Kafara Falā Yaĥzunka Kufruhu  ۚ  'Ilaynā Marji`uhum Fanunabbi'uhum Bimā `Amilū  ۚ  'Inna Al-Laha `Alīmun Bidhāti Aş-Şudūri َ031-023 Kuma wanda ya kãfirta, to, kada kãfircinsa ya baƙanta maka rai, zuwa gare Mu makõmarsu take, sa'an nan Mu bã su lãbari game da abin da suka aikata. Lalle Allah, Masani ne ga abin da ke a cikin ƙirãza. وَمَنْ كَفَرَ فَلاَ يَحْزُنْكَ كُفْرُهُ~ُ  ۚ  إِلَيْنَا مَرْجِعُهُمْ فَنُنَبِّئُهُمْ بِمَا عَمِلُوا  ۚ  إِنَّ اللَّهَ عَلِيم ٌ بِذَاتِ الصُّدُورِ
Numatti`uhum Qalīlāan Thumma Nađţarruhum 'Ilá `Adhābin Ghalīžin َ031-024 Munã jĩshe su dãdi kaɗan sa'an nan Mu tĩlasta su ga shiga zuwa azãba kakkaura. نُمَتِّعُهُمْ قَلِيلا ً ثُمَّ نَضْطَرُّهُمْ إِلَى عَذَابٍ غَلِيظ ٍ
Wa La'in Sa'altahum Man Khalaqa As-Samāwāti Wa Al-'Arđa Layaqūlunna Al-Lahu  ۚ  Quli Al-Ĥamdu Lillahi  ۚ  Bal 'Aktharuhum Lā Ya`lamūna َ031-025 Kuma lalle, idan ka tambaye su, "Wãne ne ya halĩtta sammai da kasa?" Lalle zã su ce: "Allah ne." Ka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah" Ã'a, mafi yawansu ba su sani ba. وَلَئِنْ سَأَلْتَهُمْ مَنْ خَلَقَ السَّمَاوَاتِ وَالأَرْضَ لَيَقُولُنَّ اللَّهُ  ۚ  قُلِ الْحَمْدُ لِلَّهِ  ۚ  بَلْ أَكْثَرُهُمْ لاَ يَعْلَمُونَ
Lillahi Mā Fī As-Samāwāti Wa Al-'Arđi  ۚ  'Inna Al-Laha Huwa Al-Ghanīyu Al-Ĥamīdu َ031-026 Abin da yake a cikin sammai da ƙasa duka na Allah kawai ne. Lalle, Allah Shĩ ne Mawadãci, Gõdadde. لِلَّهِ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَالأَرْضِ  ۚ  إِنَّ اللَّهَ هُوَ الْغَنِيُّ الْحَمِيدُ
Wa Law 'Annamā Fī Al-'Arđi Min Shajaratin 'Aqlāmun Wa Al-Baĥru Yamudduhu Min Ba`dihi Sab`atu 'Abĥurin Mā Nafidat Kalimātu Al-Lahi  ۗ  'Inna Al-Laha `Azīzun Ĥakīmun َ031-027 Kuma dã dai abin da ke a cikin ƙasa duka, na itãce, ya zama alƙalumma, kuma tẽku tanã yi masa tawada, a bayansa da waɗansu tẽkuna bakwai kalmõmin Allah ba zã su ƙãre ba. Lalle, Allah Mabuwãyi ne, Mai hikima. وَلَوْ أَنَّمَا فِي الأَرْضِ مِنْ شَجَرَةٍ أَقْلاَم ٌ وَالْبَحْرُ يَمُدُّه ُُ مِنْ بَعْدِه ِِ سَبْعَةُ أَبْحُر ٍ مَا نَفِدَتْ كَلِمَاتُ اللَّهِ  ۗ  إِنَّ اللَّهَ عَزِيزٌ حَكِيم ٌ
Khalqukum Wa Lā Ba`thukum 'Illā Kanafsin Wāĥidatin  ۗ  'Inna Al-Laha Samī`un Başīrun َ031-028 Halittarku bã ta zama ba, kuma tãyar da ku bai zama ba, fãce kamar rai guda. Lalle, Allah Mai jĩ ne, Mai gani. مَا خَلْقُكُمْ وَلاَ بَعْثُكُمْ إِلاَّ كَنَفْس ٍ وَاحِدَة ٍ  ۗ  إِنَّ اللَّهَ سَمِيع ٌ بَصِير ٌ
'Alam Tará 'Anna Al-Laha Yūliju Al-Layla Fī An-Nahāri Wa Yūliju An-Nahāra Fī Al-Layli Wa Sakhkhara Ash-Shamsa Wa Al-Qamara Kullun Yajrī 'Ilá 'Ajalin Musammáan Wa 'Anna Al-Laha Bimā Ta`malūna Khabīrun َ031-029 Ashe, ba ku ga, lalle, Allah Yanã shigar da dare a cikin rãna ba, kuma Yanã shigar da rãna a cikin dare kuma Yã hõre rãnã da watã kõwane yanã gudãna zuwa a ajali ambatacce kuma lalle Allah Masani ne ga abin da kuke aikatãwa? أَلَمْ تَرَى أَنَّ اللَّهَ يُولِجُ اللَّيْلَ فِي النَّهَارِ وَيُولِجُ النَّهَارَ فِي اللَّيْلِ وَسَخَّرَ الشَّمْسَ وَالْقَمَرَ كُلّ ٌ يَجْرِي إِلَى أَجَل ٍ مُسَمّى ً وَأَنَّ اللَّهَ بِمَا تَعْمَلُونَ خَبِير ٌ
Dhālika Bi'anna Al-Laha Huwa Al-Ĥaqqu Wa 'Anna Mā Yad`ūna Min Dūnihi Al-Bāţilu Wa 'Anna Al-Laha Huwa Al-`Alīyu Al-Kabīru َ031-030 Wannan fa dõmin Allah Shĩ ne Gaskiya, kuma abin da suke kira wanda bã Shi ba, shi ne ƙaryã, kuma lalle, A1lah shĩ ne Maɗaukaki, Mai girma. ذَلِكَ بِأَنَّ اللَّهَ هُوَ الْحَقُّ وَأَنَّ مَا يَدْعُونَ مِنْ دُونِهِ الْبَاطِلُ وَأَنَّ اللَّهَ هُوَ الْعَلِيُّ الْكَبِيرُ
'Alam Tará 'Anna Al-Fulka Tajrī Fī Al-Baĥri Bini`mati Al-Lahi Liyuriyakum Min 'Āyātihi  ۚ  'Inna Fī Dhālika La'āyātin Likulli Şabbārin Shakūrin َ031-031 Ashe, ba ka ga lalle jirgin ruwa nã gudãna ba a cikin tẽku da ni'imar Allah dõmin Ya nũna muku daga ãyõyinSa? Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai haƙuri, mai gõdiya. أَلَمْ تَرَى أَنَّ الْفُلْكَ تَجْرِي فِي الْبَحْرِ بِنِعْمَةِ اللَّهِ لِيُرِيَكُمْ مِنْ آيَاتِهِ~ِ  ۚ  إِنَّ فِي ذَلِكَ لَآيَات ٍ لِكُلِّ صَبَّار ٍ شَكُور ٍ
Wa 'Idhā Ghashiyahum Mawjun Kālžžulali Da`aw Al-Laha Mukhlişīna Lahu Ad-Dīna Falammā Najjāhum 'Ilá Al-Barri Faminhum Muqtaşidun  ۚ  Wa Mā Yajĥadu Bi'āyātinā 'Illā Kullu Khattārin Kafūrin َ031-032 Kuma idan tãguwar ruwa, kamar duwatsu, ta rufe su, sai su kira Allah sunã tsarkakẽwar addini a gare shi. To, a lõkacin da Ya tsĩrar da su zuwa ga tudu, sai daga cikinsu akwai mai taƙaitãwa kuma bãbu mai musun ãyõyinMu fãce dukkan mayaudari mai yawan kãfirci. وَإِذَا غَشِيَهُمْ مَوْج ٌ كَالظُّلَلِ دَعَوْا اللَّهَ مُخْلِصِينَ لَهُ الدِّينَ فَلَمَّا نَجَّاهُمْ إِلَى الْبَرِّ فَمِنْهُمْ مُقْتَصِد ٌ  ۚ  وَمَا يَجْحَدُ بِآيَاتِنَا إِلاَّ كُلُّ خَتَّار ٍ كَفُور ٍ
Yā 'Ayyuhā An-Nāsu Attaqū Rabbakum Wa Akhshaw Yawmāan Lā Yajzī Wa A-Dun `An Waladihi Wa Lā Mawlūdun Huwa Jāzin `An Wa A-Dihi Shay'āan  ۚ  'Inna Wa`da Al-Lahi Ĥaqqun  ۖ  Falā Taghurrannakumu Al-Ĥayā Atu Ad-Dunyā Wa Lā Yaghurrannakum Bil-Lahi Al-Gharūru َ031-033 Ya ku mutãne! Ku bauta wa Ubangijinku da taƙawa, kuma ku ji tsõron wani yini, rãnar da wani mahaifi bã ya sãka wa abin haifuwarsa da kõme kuma wani abin haifuwa bã ya sãka wa mahaifinsa da kõme. Lalle wa'adin Allah gaskiya ne. Sabõda haka, kada wata rãyuwa ta kusa ta rũde ku, kuma kada marũɗin nan ya rũɗẽ ku game da Allah. يَاأَيُّهَا النَّاسُ اتَّقُوا رَبَّكُمْ وَاخْشَوْا يَوْما ً لاَ يَجْزِي وَالِدٌ عَنْ وَلَدِه ِِ وَلاَ مَوْلُودٌ هُوَ جَازٍ عَنْ وَالِدِه ِِ شَيْئا ً إِنَّ  ۚ  وَعْدَ اللَّهِ حَقّ ٌ فَلاَ  ۖ  تَغُرَّنَّكُمُ الْحَيَاةُ الدُّنْيَا وَلاَ يَغُرَّنَّكُمْ بِاللَّهِ الْغَرُورُ
'Inna Al-Laha `Indahu `Ilmu As-Sā`ati Wa Yunazzilu Al-Ghaytha Wa Ya`lamu Mā Fī Al-'Arĥāmi  ۖ  Wa Mā Tadrī Nafsundhā Taksibu Ghadāan  ۖ  Wa Mā Tadrī Nafsun Bi'ayyi 'Arđin Tamūtu  ۚ  'Inna Al-Laha `Alīmun Khabīrun َ031-034 Lalle, Allah a wurinsa kawai sanin sa'a yake, kuma Yanã saukar da girgije, kuma Yanã sanin abin da yake a cikin mahaiffannai kuma wani rai bai san abin da yake aikatãwa a gõbe ba, kuma wani rai bai san a wace ƙasã yake mutuwa ba. Lalle Allah Masani ne Mai ƙididdidigẽwa. إِنَّ اللَّهَ عِنْدَه ُُ عِلْمُ السَّاعَةِ وَيُنَزِّلُ الْغَيْثَ وَيَعْلَمُ مَا فِي الأَرْحَامِ  ۖ  وَمَا تَدْرِي نَفْس ٌ مَاذَا تَكْسِبُ غَدا ً  ۖ  وَمَا تَدْرِي نَفْس ٌ بِأَيِّ أَرْض ٍ تَمُوتُ  ۚ  إِنَّ اللَّهَ عَلِيمٌ خَبِير ٌ
Next Sūrah